Couscous with egg sauce By RuNas Kitchen.
You can have Couscous with egg sauce By RuNas Kitchen using 15 ingredients and 5 steps. Here is how you cook it.
Ingredients of Couscous with egg sauce By RuNas Kitchen
- You need of Couscous.
- You need of Mai.
- It's of Attaruhu.
- Prepare of Tumatir.
- You need of Albasa.
- It's of Nama.
- You need of Butter.
- It's of Egg.
- Prepare of Maggi.
- It's of Ruwa.
- It's of Thyme.
- You need of Curry.
- Prepare of Garlic.
- You need of Fresh ginger.
- You need of Powdered ginger.
Couscous with egg sauce By RuNas Kitchen step by step
- Dafarko zaki dora tukunya a wuta kizuba ruwa kadan sbd couscous baya san ruwa saiki debo butter cokali daya kizuba daya tafaso saiki zuba couscous dinki kijuya kirufe saiki rage wutar ya turaro idan yayi kisauke.
- Ki wanke namanki ki sulalashi da curry da albasa da ginger ki ajyeshi a gefe.
- To saiki daukoh tukunyar miya kizuba Attaruhu da tumatir da albasa da mai kisoya saiki kawo sulalallen namanki kizuba har ruwan sulalen to saiki zuba maggi da thyme da curry da garlic da fresh ginger dinki kirufe ta dahu kirage wutar.
- To saiki fasa kwai yadda kike da bukata saiki zuba dan powdered ginger ki kadashi to saiki kisa dan kaskoh a wuta kizuba mai saiki zuba shima kwai yana dan fara soyuwa saiki ta guyawa ya dagargaje idan ya soyu saiki guye a cikin miyan ki kibashi 5m shikenan.
- ✍🏻Written by *Rukayya m jamil* *Mrs Nasir * CEO 👩🍳RuNas Kitchen👩🍳.